Dasunan Allah mai rahama maijin kai
Da Farko dai Muna kara godema Allah dayabamu ikon halartar wannan waje me Albarka
Kuma Muna rokon Allah ya Kara taimaka ma wanda ya dauki nauyin Riko da marayunnan Ameen
Gabayanin da Mai riko da wurin tayi👇
1.Tace yarannan suna zuwa makaranta yanda yakamata
2.Tace ma akwai mahaddata Al-Qurani Mai girma acikinsu
Toh mude fatanmu Allah ya taimakamata ya jagoranta mata
Masuso su taimaka basusamu damaba Allah ka biya masu bukatun su
KADAN GAGA CIKIN HOTUNAN DA AKA DAUKA A WANNA WAJE MAI TARIN ALBARKA👇
Mai kula da wannan waje mai albarka kenan
Da Farko dai Muna kara godema Allah dayabamu ikon halartar wannan waje me Albarka
Kuma Muna rokon Allah ya Kara taimaka ma wanda ya dauki nauyin Riko da marayunnan Ameen
Gabayanin da Mai riko da wurin tayi👇
2.Tace ma akwai mahaddata Al-Qurani Mai girma acikinsu
Toh mude fatanmu Allah ya taimakamata ya jagoranta mata
Masuso su taimaka basusamu damaba Allah ka biya masu bukatun su
KADAN GAGA CIKIN HOTUNAN DA AKA DAUKA A WANNA WAJE MAI TARIN ALBARKA👇
Mai kula da wannan waje mai albarka kenan
Kadan dacikin hotunan kenan
ConversionConversion EmoticonEmoticon