MATA MU GYARA



1⃣ wai yazu dan kinyi kwalliya kina ji ana kiran sallah ba zakiyi ba sai later dan Kar kwalliyar ki ta goge ki gyara...

2⃣ ana kiran sallah kina ji amma Sabida an turo labari a group zaki bar sallah ta jira sai kin gama, dan Allah mu gyara...

3⃣ zakici ado Kamar dawisu ki je biki ko gurin aiki amma mijinki sai sallah sallah zai ga kwalliyar ki, mata mu gyara....

4⃣ yanzu mace idan ba'a Kiraki yar iska ba gani kike bakiyi ba, yanzu wai mace har cewa take kuje ku tambaya wacce ni Kamar abin afahari, to mu gyara...

5⃣ idan social network ne tsakaninki da mace hello /hi amma namiji sai kikai 1:00pm kina chatting da shi sabida yana gaya maki you are beautiful you are sexy, baki da madubine, ki gyara...

5⃣ kina chatting da saurayi yana turo maki nude Pictures kina jin dadi ko kuma sex chat ance ki blocking din shi kince fine boy! guy din ya hadu wlh kyanshi ko na ki ba shi zai Kai ki aljanna ba, a daure a gyara...

6⃣ kullun ke rayuwar wance da wane na birge ki dama ke ce ita ko dama yace yana sonki, shin kin san abinda rayuwar su ta kunsa? aa, amma kin kasa gode wa Allah, mu gyara....

7⃣ Jiya asabe ta sayi rigakema ko ta halin yaya ne saikin saya idan baki da gashin wance kada kiyi kitson wance, please mu gyara...

7⃣ zaki fita kisa bra biyu, hips acuci gara, gashin ido, gashin doki, etc, everything fake who are you trying to fool, change...

8⃣ party ko ke ce oga at the top kin mai da shi Kamar ibada every week let's meet there wai ke party rider, try and change...

9⃣ dinki show me your back, your boobs ko jahannama ga passenger very soon za afara show me your ass tinda maza na ass down hmm please ladies change...

 uwa tace bari kince ta takura ki amma idan saurayi ne duk cikin so ne Allah ya kyauta mu gyara...
Mufa mata daraja Allah yayi mana
Kina gidan ku uba ya nemo ya baki kinyi aure miji ya nemo ya baki kin tsufa da ya nemo ya baki to dan Allah mai yafi ranki ❔
  Dan Allah mata mu kasan ce

1⃣ ya ta gari
2⃣ jika ta gari
3⃣mata ta gari
4⃣uwa  ta gari
5⃣kaka ta gari.
Allah ya sa mu dace ameen

Previous
Next Post »

Welcome to ATIOSA Official Website. Atiku Auwal Old Students Association.