menene hukuncin wanda yake wasa da azzakarin sa maniyyi ya fito



Ko Kuma matar da take sangya yatsa
a cikin farjinta ?
Amsa
..... Yin haka bai halatta ba kuma yana daga
cikin manyan laifu a musulinci.
..... Yana janyowa mai yin hakan fushi da
kuma tsinuwa daga ubangiji ( S.W.A )
..... Manzon Allah ( S.A.W ) yana cewa
"Mutum
bakwai, Allah ya tsine mu su. Kuma bazai
dube su da rahama ba ranar al-qiyamah.
..... Zai ce mu su Ku shiga wuta tare da
masu
shigar ta.
1. Wanda yake yin Luwadi
2. Wanda ake yin Luwadin dashi
3. Mai yin zina da dabbobi
4. Mai yin zina da uwa/Mahaifiya
5. Sannan kuma yayi da 'yar ta
6. Mai yin zina da hannayen sa (wato mai
yin
wasa da azzakarin sa da kuma
7. mace mai yin hakan ga al'aurar ta)
.....sannan shi kuma wannan aiki yana daga
cikin irin laifukan da mutanen Annabi Lut
( A.S ) suka aikata.
...... Sannan kuma an Ruwaito cewar duk
masu yin hakan idan har basu tuba ba.
..... Zasu tashi a ranar al-qiyamah Hannayen
su dauke da ciki ( wato juna biyu )
..... Sannan kuma Likitoci masu ilimin sanin
lafiyar jikin Bil-adama sun fadi wasu illoli da
dama wadan da yin hakan yake haifarwa.
1. Mantuwa mai tsanani ( mantuwar karatu
e.t.c )
2. Raunin idanu masu yin hakan idan basu
dai na ba, suka makancewa kafin wani
lokaci mai nisa
3. Raunin Al-aura duk mai yin haka, Idan
suka yi Aure sukan yi fama da rashin karfin
Azzakari, saboda duk maniyyin da aka fitar
dashi da gan-gan baya fita gaba daya.
Wannan wanda yayi saura sai ya daskare
maka a cikin marar ka.
4. Rashin haihuwa: wan an daskararren
maniyyin yana kashe kwayoyin halitta daga
jikin Namiji ko Mace.
5. Ciwon hauka da Kuma kaskanci.
Wannan kadan na tsakuro daga cikin irin
illolin da yake haifarwa. A jikin Namiji ko
Mace.
Dan girman ALLAH kayi/kiyi posting din
wannan abin akallah a cikin friends ka/ki
koda guda 10 ne. Yadda kusan kowa zai
samu. Da groups din ka/ki Wannan
wadannan matsalolin a halin yanzu muna
facing din su a rayuwa,
Allah yasa mu amfana

Previous
Next Post »

Welcome to ATIOSA Official Website. Atiku Auwal Old Students Association.