AYAU NE RANA TA FARKO
MUNA ROKON ALLAH UBANGIJI YABADA GAGARIMAR NASARA
Wannan Shine Matakin na farko da aka gudanar, matakin Gasar amsa tambayoyi, na kacici kacici. Wanda Makarantu goma sha biyar ne suka sama daman shiga wannan gasa.
Sa'annan akwai mataki na yara dakuma na manya. Amma anfara ne da mataki yara. Matakin yara dalibi ne da bai wuce shekaru bakwai ne aduniya kuma wanda yafito daga aji 1 zuwa 3.
Shikuma mayakin manya, dalibi ne daga aji hudu wanda ya wuce shekaru bakwai.
Tambayoyin sun kunshi darussa daban daban, kama daga, Hadithi, Tauhidi, Fiqhu, Azkar dakuwa wasu daga cikin Al qurani mai girma.
Wadannan Alkalan wannan gasa ne masu Albarka. Sun bada lokacinsu dakuma iliminsu wurin ganin wannan abu ya tafi yanda ya kamata. Allah ya musu Albarka.
Wannan kenan Allah ya karama malanmu Albarka.
Sa'annan Akwai hotunan dalibai wanda suka Gwabza da juna a wannan gasa.
Wannan Matakin Imla'i Kenan wanda ya guda a wannan lokaci. Allah muke roko daya kara mana qarfin qwewa da kuma taqwa. Ameen.
ConversionConversion EmoticonEmoticon