ATIKU AUWAL ISLAMIYYA OLD STUDENT ASSOCIATION (ATIOSA)
✍✍✍✍✍✍✍✍✍
KUNGIYAR TSOFAFFIN DALIBAN MAKARANTAN ATIKU AUWAL ISLAMIYYA TANA FARIN CIKIN GAYYATAN YAN'UWA MUSULMI MAZA DA MATA ZUWA GURIN TARON KARAWA JUNA SANI KARO NA FARKO DATA SHIRYA WATO (SEMINAR)
TARON ZAIGUDANA KAMAR HAKA
RANAKUN- ASABAR18/02/2017 DA LAHADI 19/02/2017
WURI-MASALLACIN ATIKU AUWAL
MAUDU'I
JANAIZA DA TA'AZIYYA
MALAMAI MASU KARATU
1-USTAZ USMAN MUHAMMAD KABER
2-USTAZ AMINU SALIS
3-USTAZ MUNNER MUSA ZANGO
4-USTAZ ALIYU MAHMOUD LADAN
LOKACI- KARFE 9:00 AM
✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍
ALLAH YA BADA IKON HALARTA AMEEN
ConversionConversion EmoticonEmoticon