KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKA GUDANAR A WURIN WANNAN SEMINAN DA YA GABATA- A-T-I-O-S-A


               Ø¨Ø³Ù… الله الرحمان الرحيم


KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA AKA GUDANAR A WURIN WANNAN SEMINAN DA YA GABATA 


Godiya ta tabbata ga  Ubangijin mu Allah wanda ya haliccemu kuma yabamu ikon gudanar da wannan abu lafiya. 


Dafarko de zanfara bayani akan maudu'in da akayi zama akai da kuma Malaman mu masu albarka wadanda Allah yabasu ikon hallatan wannan taro da kuma abunda suka karanta mana

MAUDU'I:- JANAIZA DA TA'AZIYYA


MALAMAI MASU KARATU 
👇👇👇👇👇👇

👉1-USTAZ USMAN MUHAMMAD KABIR :-

Yayi karatu akan abunda ya shafi daga rashin lafiya har zuwa  mutuwa

👉2-USTAZ AMINU SALIS:-

Yayi karatu akan abun da yashafi daga mutuwa, wankan gawa, har izuwa yadda akesa Mutun akabari

👉3-USTAZ MUNNER MUSA ZANGO:-

 Wanda Allah be bashi ikon karatu ba saboda wasu en uzirin yau da kullum


👉4-USTAZ ALIYU MAHMOUD LADAN:-

Yayi Fashin baki da karin bayani wato "summary" Akan karatun da Malaman farko sukayi karatu akai





KADAN DAGA CIKIN HOTUNAN WADANDA ALLAH YABASU IKON HALATTAR WANNAN WURI ME TARIN ALBARKA
👇👇👇👇👇👇👇👇

       HARABAR  MAKARANTA DA AKA GUDANARDA WANNAN SEMINA (ATIKU AWWAL MADARASATUL ISLAMIYYAH) 
             ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡

    Wasu daga cikin daliban da suka halarta
           ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡



          Kadan daga cikin malamai masu karatu
             ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡







HARABAN MASAALACIN DA ABIN YA GUDANA
 ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡


YANDA GURIN YA KASANCE DA AKATASHI TARAN
👇👇👇👇👇👇👇👇👇



KADAN DAGA CIKIN ABUNDA SUKA GUDANA AWANNAN GURI ME TARIN ALBARKA KENAN


DA KARSHE INA ME ROKON ALLAH DA YA YIWA  DUK WANDA YA HALARTA WANNAN TORO, DAMA WADANDA BASU HALARTABA ALBARKA


KUMA ALLAH YAKARA DAUKAKA WANNAN KUNJIYA TA "ATIKU AWWAL ISLAMIYYAH OLD STUDENT ASSOCIATION" (A-T-I-O-S-A) 





AMEEN

Previous
Next Post »

Welcome to ATIOSA Official Website. Atiku Auwal Old Students Association.