Yanda Kungiyar Atiosa Tabada Kyaututtuka ga Dalibai Masu Hazaka a Makarantar Atiku Auwal Islam

Assalamu Alaikum.  Ayau ne Kungiyar Tsofaffin Daliban Makarantar Atiku Auwal Atiosa karkashin Jagorancin Hazikin shugabanta mallam Uthman Muhammad. Ta karrama wasu Dagacikin Daliban Makarantar Atiku Auwal masu Hazaqa, Wanda sukayi kokari A Jarabawar Daya Gabata. 

Wannan kyaututtuka ana badashi domin ya kara zaburar da yara dalibai wurin yin abunda ya kamata, da kuma dagewa sosai a cikin aji. 
A dalilin hakan ne yasa wannan ƙungiya ta nemi iyayan yara da su hallata domun suga yanda za'a karrama ƴaƴan su.

Dafarko An saurari bayani daga bakin shigaban wannan makaranta, ida yada shawarwari ga iyayen yara hardama yaram wurin ganin angudu tate an tsira tare.
Sa'annan anfara bada kyaututtukanne daga Aji daya 1  har izuwa Aji bakwai 7. An baiwa na 3 zuwa na 1 kyauta a kowace Aji.

Ga Yanda Mika Wannan Kyaututtuka ya Kasance

Iya hotunan da zamu iya nunawa kenan. Domun ganin sauran hotunan. Sai a garzaya izuwa shafin mu na facebook. @AtiosaOfficial.
ALLAH MUKE ROKO DA YA CI GABA DA MANA JAGORANCI CIKIN AL'AMURANMU NA ƘULLUM.
Previous
Next Post »

Welcome to ATIOSA Official Website. Atiku Auwal Old Students Association.