RABAWA MARAYU KAYAN SALLAH 19/09/1444AD 10/04/2023

ALHAMDULILLAH, ALHAMDULILLAH, ALHAMDULILLAH, 
  FADI NAMU CIKAWA NA UBANGIJI
A Yau Lahadi Ne 09/04/2023AD wanda yayi daidai da 18/09/1444AH.
Allah ya bama kungiyar tsofaffin É—aliban makarantar ATIKU AUWAL ISLAMIYYA (ATIOSA) ikon gudanar da muhadara
 wanda Ustaz Jamilu Tahir
 yagabatar tare da mikawa marayu kayan sallah,
 wanda Tasaba duk shekara.
Karkashin Jagorancin Hazikan Shuwagabanninta Mallam. Uthman Muhammad
 da Abdullahi Ahua
 
Wannan Kungiya mai Albarka Tasaba Gudanar da Ire-iren Aiyyukan Alkhairai. 
Muna Rokon Allah Yasa Amizani yasaka maku da Alkhairi Ubangiji yafimu Yabawa. 
Ismail Usman Jibril 
Iliyas Yusuf Ayishi 
Muhammed Sani Armayau 
Jamilu Haruna 
Harun A Ahmad 
Hafsatu Balaraba Sani 
#hajiya_bulkisu_dabai_uwarmarayu
Muhammad Kamil Dauda 
Dalhat Umar
Allah yasaka maku da Alkhairi Ubangiji yasa Amizani Amin. 


Previous
Next Post »

Welcome to ATIOSA Official Website. Atiku Auwal Old Students Association.