#Alhamdulillah
#Fadi_Namu_Cikawa_na_Ubangiji
A yau ne 3 ga Watan Shawwal 1444AH Wanda yayi dai-dai da 23 ga watan Aprilu ne Allah yabama Kungiyar Tsofaffin Daliban Atiku Auwal Islamiyya Daman Zama Walimar Cin Abincin Sallah Tare da Marayun da Tarabawa kayan Sallah Don suji suma kamar iyayensu Naraye,
Abunda Burgewa da Ban Sha'awa Ayayin Gudanar da Wannan Walimar Shi'ne yanda Aka Gudanar wasan Nishadi Abundai sai wanda yagani.
Muna Rokon Allah yasaka da Alkhairi Wannan Kungiya Na Atiosa Atiosa Yanda kuke Shiga lamarin Al'umma kuma Ubangiji yashiga cikin Lamuranku Amin.
📸📸📸 Umar Haruna Danmajalisa
03/10/1444AH
23/04/2023CE
ConversionConversion EmoticonEmoticon