AMADADIN HUKUMAR MAKARANTAR ATIKU AUWAL DA KUNGIYAR Tsofaffin Daliban Atiku Auwal Daliban Atiku Auwal NA MIKA SAKON GODIYA DA BAN GAJIYA NA SAMUN HALARTAN TARON BUKIN YAYE DALIBANMU KARO NA 14 DA YA GUDANA A HARABAR MAKARANTAR A RANAKUN ASABAR DA LAHADI DATA GABATA DA FATAN KOWA YA KOMA GIDA LAFIYA MUN GODE ALLAH SHI BADA LADA.
✍️
Abdullahi Ahua
04/03/2024
ConversionConversion EmoticonEmoticon