Karrammawa Kenan Da Kwamitin #GabasawaFacebookConnect Karkashin Jagoranci Muubey Mubarak Tapheedah Tayiwa Kungiyar Tsofaffin Daliban Atiku Auwal ,
Wannan Karrammawa Anyisa ne Agurin Taron Wasan Sallah Daya Gudana Wanda Wannan Kwamiti Ta Shirya Tare da Hadin Gwiwa Na Joint Kwamiti U/Rimi Kaduna
Muna Rokon Allah Yasakawa Wannan Kwamiti Yacigaba da Daurasu Akan Daidai Ubangiji Allah Karda Kaji Dasu Ubangiji Yafimu Yabawa Amin.
Atiosa Official
Atiosa Atiosa
Umar Haruna Danmajalisa
Media And Publicity
PRO 1
ConversionConversion EmoticonEmoticon